Gwamnan Jihar Katsina
Gwamna Ademola Adeleke ya yi bayanin abin da ya sa Jami’an DSS su ka rabu da shi. Ana raya cewa DSS sun janye jami’ansu ne saboda Gwamnan ya ci masu mutunci.
Ganin babu manyan asibitoci a kaf yankin Kudancin Jihar Katsina, ‘yan majalisa sun ce a fasa gina asibitin FMC a garin Daura, yankin da Shugaban kasa ya fito.
Mafi yawan 'yan siyasan da sun yi Gwamna a jihohinsu su ne a Majalisar Dattawa. A zaben 2023, akwai gwamnoni 7 da ke barin ofis da suka hakura da zama Sanata.
A jDelta an samu wani ‘Dan shekara 27, Emmanuel Sanwo-Olu ya baro aiki mai, domin yace shi fa mahaifiyarsa ta fada masa ba kowane mahaifinsa ba sai wani Gwamna/
A yau babu asibitocin tarayya a jihohi 15 irinsu Kano, Kaduna, Sokoto, Borno, Akwa-Ibom, Edo, Anambra, Ebonyi. Yanzu kuma gwamnati za ta gina wani a Daura.
Hukumar NDLEA ta bayyana yadda ta kama wasu kayayyaki masu nasaba da miyagun kwayoyi a jihar Katsina. Hukumar ta kuma bayyana adadin mutanen da ta kama a jihar.
Gwamna Masari na jihar Katsina ya zubar da hawaye yayin da ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 a gaban majalisar dokoki wacce ita ce ta karshe a wa'adinsa
Tsohon sakataren gwamnatin Katsina, Mustapha Inuwa, ya gargadi gwamnatin jihar da manyan jami’anta da su daina takewa ma’aikata yancinsu na zaben wanda suke so.
Za a ji Jam’iyyar APC mai mulki tana cigaba da rasa dinbin mabiya a jihar Katsina, ‘yan kwanaki kadan bayan Mustapha Muhammad Inuwa ya bar ta zuwa PDP mai adawa
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari