Gwamnan Jihar Katsina
An zuga Shugaban kasa Bola Tinubu ya rabu da Ttsofaffin Gwamnoni wajen nadin mukami. Mohammed Ibrahim Kiyawa ya ce akwai tsofaffin Gwamnonin da sun ci amana.
Wasu daga cikin sabbin gwamnonin da aka rantsar sun ɗauki wasu muhimman matakai a jihohinsu waɗanda suka haɗa da yin rusau, korar naɗe-naɗe gwamnatocin baya.
Tawagar jami'an tsaro wacce ta ƙunshi ƴan sanda da ƴan sakai tare da mafarauta ta tarwatsa maɓoyar ƴan bindiga tare da halaka wasu daga cikinsu a jihar Katsina.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda zai tura kudiri zuwa majalisa domin inganta tsaro. Tuni mutane su ka fara yabawa wannan mataki da sabon Gwamna ya dauka
Gwamnati ta karbe lasisin da aka ba wasu filaye. Wannan umarni ya shafi filin ginin jami’ar tsohon Shugaban Kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida a Suleja.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radd'a, ya kwace wasu filayen da ake zargin jami'an tsohuwar gwamnati sun raba wa mutanen jihar ba bisa ka'ida ba.
Kamar yadda abubuwa su ke faruwa a jihar Kano, haka su ke a Neja. Sabon Gwamna, Mai girma Gwamna Umar Bago ya sa hannu ya karbe filayen kamfanoni da gidajen mai
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana makudan kudade da ta ke kashe wa a ko wane wata don samar da ruwan sha ga mutanen birinin Katsina da sauran yankunan jihar.
Kwana 3 da zamansa Gwamna, Simi Fubara ya fitar da Kwamishinoni da zai fara aiki da su. Fubara ya zabi wasu Kwamishinoni, kuma har ya rantsar da su a yau dinnan
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari