Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnonin 17 za su bar karagar mulki a ranar 29 ga watan Mayu. Kowanensu da wasunsu za su rika karbar fanshon miliyoyi, wasu har da gidaje, motoci da ma’aikata.
Dan takararNNPP na kujerar majalisar jihar Kurfi a Jihar Katsina, Alh Shu'aibu Iliyasu, ya ce bai yarda da sakamakon zabe ba kuma yana son a sake kirga kuri'u
Zabbaben gwamnan jihar Katsina ya sha alwashin kawo karshen 'yan ta'adda a jihar ta hanyar amfani da fasahar zamani bayan ya shiga Ofis a watan Mayu, 2023.
Dauke wutar lantarki zai zama wani bakon lamari a manyan biranen Anambra domin Gwamnan Jihar ya shiga yarjejeniyar da za ta sa ayi awa 24 ba a dauke wuta a rana
Zababben Gwamnan Katsina, Dikko Umaru-Radda ya na zargin an yi amfani da addini da kabilaci a zaben shugaban kasa, ya ce jama’a ba su damu da babban zabe ba.
Ibrahim Shehu Shema wanda bai taba barin Jam’iyyar PDP ba, yana tunanin sauya-sheka. Shema ya soki canza shugabannin PDP na Katsina da dakatar da su da aka yi.
Wani mummunan hatsarin mota da ya cika da ayarin Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yi sanadiyar rasa rayukan mutum uku a ranar jajiberin zaben gwamna.
Za a ji a wasikar da Gwamnan Bauchi ya aika ga Shugaban kasa, ya nemi a cafke ‘Dan takaran APC ganin APC ta jawo rikici akwai Akuyam, Misau, Akuyam da Alkaleri
Sani Liti wanda shi ne Shugaban Jam’iyyar NNPP na Katsina ya fayyace dalilin bin APC. Liti ya ce ba su sauya-sheka ba, a zaben Gwamnan ne kurum suke tare da APC
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari