Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito, Idris Tune ya maye gurbin Alhaji Garba Sanda, wanda ya ajiye aiki sakamakon shekarun sa da suka kai munzali na ritaya daga aikin gwamnati a kwana-kwanan nan.
A yau, Litinin, ne kungiyar Izalatul Bid’a waikamatus Sunnah (JIBWIS) ta sanar da cewar gwamnatin jihar Jigawa ta basu kyautar hekta 65 ta fili domin gina jami’ar karatun addini. Da yake sanar da hakan yau a wurin wani taro domin
A kalla mutane 7,727 hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) zata dauka aiki na wucin gadi a zaben maye gurbi a jihar Katsina. INEC zata gudanar da zaben maye gurbin sanatan yankin Katsina ta Arewa, Sanata Mustapha Bukar, da
Rahotanni dake shigowa dakin buga labarai na naij.com sun tabbatar mana da cewar, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, da shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, da wasu gwamnoni na can suna wata ganawar sirri a of
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ta janyo dimbin asara a karamar hukumar Jibi ta jihar Katsina, inda kimanin mutane ashirin da biyar, 25, suka rigamu gidan gaskiya a sakamakon ambaliyan ruwan, tare da lalata akalla gidan Casa’in,
Jiya ne mu ka ji cewa an tsinci gawar wata yarinyar tsohon Mataimakin Gwamnan a Kudancin Najeriya. Kafin rasuwar wannan Baiwar Allah dai ta na karatu ne a Jami’ar Adekunle Ajasin inda ta ke gaf da kammala Jami’a.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Lahadi, 1 ga watan Yuli karamar hukumar Kankara na jihar Katsina, yayin da yaran ke tafiya cikin wani kwale kwale a madatsar ruwa ta Mashigi. Kaakakin rundunar Yansanda
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya kaddamar da takarar sa ta neman jam'iyyar PDP ta tsayar da shi takara shugaban kasa a zaben 2019. Da yake ganawa da manema labarai jim kadan bayan kammala kaddamar da takarar ta
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ne ya kafa hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) a shekarar 2004 domin bincike tare da hukunta masu yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati da zagon kasa. Tun bayan kafa hukuma
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari