Yahaya Bello
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya fice a fusace bayan taron gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a Abuja a ranar Litinin, 6 ga watan Yuni, kan mika mulki kudu.
Za a ji Gwamnonin Arewacin Najeriya su na nan a kan matsayarsu na cewa sai an ba kudu takara a 2023. Duka Gwamnoni face Yahaya Bello sun yi zama a Aso Villa.
Gwamnan Kogi kuma ɗaya daga cikin yan takarar kujera lamba ɗaya karkashin APC, Yahaya Bello, ya ce dukkan su sun amince zasu koma bayan zaɓin shugaban buhari
Kafin zuwan zaben 2023, 'dan takarar shugabancin kasa kuma gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello,a ranar Lahadi ya ce shi ne muryar matasa da mata na kasar nan.
Kasurgumin Attajirin mai ya shiga takara a APC, ya lale N100m ya saye fam. Tein Jack-Rich ‘Dan shekara 47 mai ji da kudi ya saye fam din takarar Shugaban kasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari karbi bakuncin gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello a fadarsa da ke Aso Rock Villa da ke Abuja, don nuna masa fom din takara.
Jita-jitar shigowa jam’iyyar APC da yin takarar Shugaban kasan Goodluck Jonathan ta kara yin karfi. Yahaya Bello ya tabbatar da wannan da ya saye fam a Abuja.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi, zai karbi fom din takarar zabensa a ranar Laraba, raho
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya sauke kwamishinan lafiya na jihar, Dr Saka Haruna Audu daga mukaminsa. An tattaro cewa matakin ya kuma fara aiki nan take.
Yahaya Bello
Samu kari