Yahaya Bello
Kungiyar matasa masu goyon bayan takarar shugabancin kasa na Yahaya Bello a 2023, ta yi watsi da ikirarin da Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya yi na cewa Arewa
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bayyana cewa yankin arewa ta tsakiya ya cancanci samar da shugaban kasa a 2023 saboda bai taba samarwa ba tun bayan yanci.
Kungiyar CAN a jihohin arewa 19 da Abuja ta ce sam bata tsayar da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a matsayin dan takarar da zata marawa baya a zaben 2023 ba.
Fiye da malaman addinai na Kirista da musulunci sun taru a Abuja ranar Juma’a suna nuna goyon baya ga gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello don ya zama shugaban kasa
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode da matarsa, Nerita Ezenwa, masoyiyarsa, a ranar Lahadi sun halarci taron haska shirin fim din Bello.
Gwamna Yahaya Bello, ya ba 'yan Najeriya tabbacin cewa ba zai taba cin amanarsu ba idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a babban zaben 2023 mai zuwa.
Gwamna Yahaya Bello na Jihar Kogi, daga karshe ya bayyana niyarsa na shiga takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC a babban zabe na shekarar 2023 da ta
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a ranar Alhamis ya fatattaki dukkan masu karbar haraji ba bisa ka'ida ba da ke tare manyan titunan jihar bayan tare gwamnan.
Segun Sowunmi ya bukaci Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da ya bar jam'iyyar APC zuwa PDP domin cimma manufarsa na son zama shugaban kasa koda ba a yanzu ba.
Yahaya Bello
Samu kari