Yahaya Bello
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya yi ikirarin cewa dumbin ayyukan da Buhari ya yi a zamanin mulkinsa ya sa Najeriya ta zarce ƙasashe harda waɗanda suka cigab
Jam’iyyar Labour Party ta rasa wasu dinbin mabiyanta a garin Olamaboro a jihar Kogi, wani jagoran jam’iyyar yace Labour Party ba za ta je ko ina a zaben 2023 ba
Ana tunanin Natasha Uduaghan tana da alaka da wanda ake zargin ya hallaka mutane. Gwamnati Ta Bukaci a Damke ‘Yar Siyasar Adawa Bisa Zargin Kawo Ta’addanci
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya rufe babban ofishin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a jihar. A cewar Sahara Reporters, rufe ofishin na cikin shiri
A karon farko a tarihin kafuwar Najeriya, an samu jihar da ta fara cin arzikin fetur daga Arewa. Gwamnan Kogi ya yi alkawari za iyi amfani da dukiyar da amana.
Za ayi shari’a nan gaba a kotu tsakanin Gwamnatin jihar Kogi da kamfanin Dangote. Gwamnati tana so kotu ta duna yarjejeniyar da aka shiga da Dangote a 2002.
Za a ji labari Kamfanin BUA ya rubuta takarda bayan barazanar ‘yan majalisar dokokin Kogi na karbe masa fili, BUA yace Gwamnatin Kogi za ta iya karbe filin.
Majalisar jihar Kogi ta yi kiran gaggawa ga kamfanin siminti na BUA kan fili mai girman kadada 50,000 da ake zargin ta siya shekaru 10 da suka gabata basu biya.
Gwamnatin Najeriya tayi umarnin sake bude kamfanin simintin Dangote dake Obajana. Tayi umarnin cewa, dukkan wasu matsaloli dole ne a shawo kansu a shari’ance.
Yahaya Bello
Samu kari