Yahaya Bello
Gwamna Yahaya Bello ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Sanata Bola Ahmed Tinubu, zai iya dawo da Najeriya kan tafarkin ci gaba idan ya ci zabe.
Mai neman takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa gwamnan Kogi a matsayin shugaban tawagar matasan kamfe ɗinsa na ƙasa a 2023
Yayin da yake ci gaba da rikici da dan takarar shugaban kasan PDP, gwamna Wike na ci gaba da kada hantar Atiku ta hanyar tarbar 'yan jam'iyyar adawa a jiharsa.
Sabuwar dokar jihar Kogi ta kallafa miliyan goma kan 'yan takarar shugabancin kasa a zaben 2023 kafin a barsu saka fastoci da manyan allunan kan titi na kamfen.
Ziyarar da Rabiu Musa Kwankwaso ya kai zuwa garuruwan Lokoja da Ogbonicha a Kogi ba suyi armashi ba, ya gamu da ‘yan iska da suka rika jifarsa da ledojin ruwa.
Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bada umurnin a rufe dukkan gidajen da karuwai ke zama a jihar. Ya kuma haramta saka takunkumin fuska a wuraren da al'umma k
Wani bidiyon kyawawan 'ya'ya da zukekiyar matar gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, suna shanawa a jirgin sama ya matukar daukar idon jama'a masu kallo.
Wani gagarumin karar fashewar abu ya tashi a farfajiyar ofishin sakataren gwamnatin jihar Kogi, Dr. Folashade arike Ayoade.Ofishin shi ne kusa da Ligard Street.
Rahoton da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Yahaya Bello, Yahaya ya ba da tallafi ga fafutukar dan takarar shugaban kasan.
Yahaya Bello
Samu kari