Goodluck Jonathan
Kyawawan hotunan zazzafan wankan da uwargidan tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ta dauka ya gigita hankulan jama'a. Salon wankan ya sha banban da na yara.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya ba da mamaki yayin da ya ba da amsa game da tambayar da aka yi masa ko zai tsaya takarar shugaban kasa a 2023...
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya yi watsi da fargabar da ake yi na cewa Najeriya za ta rabu bayan babban zaben shekarar 2023, rahoton
Yanzu haka kusoshin Najeriya har da Shugaba Muhammadu Buhari da tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Jonathan sun taru a International Conference Centre da ke Abu
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana yakinin sa akan gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi dangane da mulkin kasar nan a 2023, Chan
Bayelsa - Bayan shafe kwanaki 14 a sansanin masu garkuwa da mutane, ɗan uwa ga tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya kubuta daga hannun yan bindiga.
Jonathan ya kwashe tsawon shekaru a matsayin sa na dan jam'iyyar PDP tun shekarar 1999 amma sai dai kwanan nan, ba a ganin sa a mahimman tarukan jam'iyyar duka.
Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu, ya ce wasu yan arewa ne suka sa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kasa murkushe yan ta'addan Boko Haram.
Rahoton da muke samu yanzun daga jihar Bayelsa sun nuna cewa wasu yan binduga da ake zaton masu garkuwa ne sun yi awon gaba da ɗan uwan Jonathan a kofar gidansa
Goodluck Jonathan
Samu kari