Goodluck Jonathan
Ben Ayade ya yi magana a kan takarar Jonathan a APC. Mai neman takarar Shugaban kasa a APC ya bayyana abin da zai yi muddin aka tsaida masu Goodluck Jonathan.
A yayin ake cigaba da yada jita-jitar cewa tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan zai fice daga Jam'iyyar PDP ya koma APC, kawo yanzu APC bata ce komai ba; shug
Shugaban Kungiyar Dawo Dawo Network (Masu Fafutikan Ganin Jonathan ya dawo mulki) Isa Kaskasara, ya ce Fafutikan Ganin Goodluck Jonathan ya dawo mulki sadaukarw
Jama'ar sun kunshi maza da mata da matasa, inda suka mamaye ofishin dauke da alluna da takardu na neman tsohon shugaban kasar ya shiga takarar shugaban kasa.
Bayan zanga-zanga da ihun sunansa da sassafe, tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan, a ranar Juma'a ya fito don jawabi ga yan zanga-zangan da suka dira ofishin
Jigon mai fada a ji ya yi wannan roko ne yayin ganawa da manema labarai, inda ya bayyana cewa, Goodluck Jonathan ne kawai ‘yan Najeriya za su iya amincewa
Anyim Pius Anyim, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP kuma tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, ya ce yana so a ba shi dama don ya ci gaba daga inda tsohon
Gwamna Bala Mohammed ya bayyana cewa har yanzu tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan bai yanke shawarar ko zai yi takarar shugabancin kasar ba a 2023.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajantawa tsohon shugaban Najeriya; Good Ebele Jonathan bisa rashin wasu mukarabbansa biyu a hadarin mota a cikin makon..
Goodluck Jonathan
Samu kari