Goodluck Jonathan
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya zargi tsohon Shugaba Goodluck Jonathan da kulla makirci a kan dansa a 2015 inda ya ce ya gargadi tsohon shugaban.
Gwamnan jihar Bayelsa, DSanata ouye Diri ya halarci bikin tunawa da marigayiya mahaifiyarsa, Madam Rose Diri, ya ce babban takaicinsa ta mutu da wuri.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon matuƙin jirgin shugabannin ƙasa, Kyaftin Shehu Iyal ya rasu a ranar Alhamis bayan fama da jinya.
Uwargidan tsohon shugaban kasan Najeriya, Dame Patience Jonathan, ta bayyana cewa ko kadan ba ta da niyyar sake komawa fadar Aso Rock Villa da ke Abuja.
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cewa maida Najeriya tsarin jam'iyya ɗaya ba tare da wani tsari ba, hatsari ne mai girma ga ƙasar.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya sake jimamin rasuwar Umaru Musa Yar'adua bayan shekaru 15, ya ce marigayin shugaba ne na gari abin koyi.
Dr. Jibril Mustapha ya bukaci Jonathan da ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027, yana mai cewa Najeriya na bukatar shugaba mai kishin kasa da hadin kai.
An yada wasu rahotanni masu cewa Goodluck Jonathan ya yi hasashen nasarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. An gano gaskiya kan batun.
A yau ne attajirin dan kasuwa, wanda ya yi suna a Afrika da sauran sassan duniya, Alhaji Aliko Dangote ta cika shekaru 68 da haihuwa, Legit ta tattaro bayanansa.
Goodluck Jonathan
Samu kari