Fulani Makiyaya
Hausawa da Fulani a jihar Delta sun yi fadan kare-jini-biri-jini yayin da wani Bafulatani ya caka wa wani yaron Hausawa wuka saboda zarginsa da aikata masa barn
Shugabannin Fulani makiyaya a jihar Taraba sun ɗau alkawarin tona asirin bata garin dake cikin msu ko da kuwa yayansu ne ko yan uwansu yayin wani taro a Jalingo
Gwamna ya caccaki yunkurin bai wa Fulani filiayen kiwo, ya kuma ce akan ya ba da filin kiwo ga Fulani, gwamma ya mutu kowa ma kawai ya huta da ganinsa a kasar.
Al'ummar jihar Delta sun shiga cikin fargaba da tsoro biyo bayan bayyanar wata takarda ɗauke da barazanar wata ƙungiyar fulani yan jihadi cewa zasu kai hari.
Shugaban kasa Muhammadu ya fayyace asalin su waye makiyaya a Najeriya, yana mai cewa, makiyaya 'yan Najeriya ba sa daukar bindigogi AK-47 sai dai sanduna kadai.
Rahotanni daga jihar Imo sun bayyana cewa, an sace wasu fasinoji dake cikin wasu motocin bas biyu a wani yankin jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana abinda ya kamata gwamnonin Najeriya su yi ba wai zaman jiransa sai ya zo ya dauki mataki kan hare-haren 'yan ta'adda b
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta ce dole dukkan bafulatani makiyayin da zai shigo jihar ya zo da takardar izini daga jihar da ya taso don gujewa matsala.
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya roƙi fulani makiyaya waɗanda aka hana kiwo a kudancin ƙasar nan su dawo jihar Kano. Yace bai dace a hanasu ba
Fulani Makiyaya
Samu kari