Labaran kasashen waje
Sannu da zuwa shafinmu na Kai Tsaye, inda za mu rika kawo muku duk abubuwan da ke faruwa a wasan kusa da na ƙarshe na Kofin Duniya 2026 tsakanin Ingila da Argentina.
Ana fargabar guguwa da tsawa kafin wasan Ingila da Argentina a gasar Kofin Duniya ta 2026, amma jami'an filin sun tabbatar da cewa wasan zai gudana.
Rahoto kai tsaye na yadda ake gudanar da wasan dab da na karshe a gasar cin Kofin Duniya tsakanin manyan kasashe duniya biyu, Sifaniya da Faransa.
Rahotanni sun nuna cewa mutane sama da 10,000 sun mutu fiye da yadda aka saba a Turai sakamakon tsananin zafin rana da ya afku a ƙarshen watan Yuni.
Rikici na lara tsananta tsakanin Amurka da Iran tun bayan cimma yarjejeniyar sulhu a kwanakin baya, kasashen na ci gaba da kai wa juna hare-hare.
Lamine Yamal ya ce Spain da Faransa su ne ƙasashe mafi ƙarfi a gasar cin Kofin Duniya, yana mai nuna ƙwarin gwiwar doke Faransa a wasan dab da na ƙarshe.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta kula da mashigar Hormuz, yana mai cewa ya kamata ƙasashen da ke amfana da ita su biya kuɗin tsaron hanyar.
A labarin nan, za a ji jerin kasashen da Jamus ta aminta su shiga kasarta ba tare da biza ba matukar ba za su wuce wasu kayyadajjen lokaci ba na ziyara.ss
Rundunar juyin juya hali ta Iran ta dauki matakin rufe mashigar ruwa ta Hormuz biyo bayan hare-haren da Amurka da kai wasi biranen kasar ta Musulunci.
Labaran kasashen waje
Samu kari