Gobara
Wata gobara ta yi kaca-kaca da babbar kasuwar jihar Katsina da safiyar yau Litinin. An ruwaio asarar miliyoyin dukiyoyi, sai dai abin farin ciki babu asarar rai
Wata gobara da ba san musabbabinta ba ta cinye wasu gidaje masu yawa jihar Borno. Gobarar ta cinye gidajen wasu kauyuku kusan hudu a wani yankin jihar ta Borno.
Wata gobara a sansanin sojin Najeriya dake jihar Kano ta yi kaca-kaca da ofisoshin soji 11. Hukumar kashe gobara ta shaida cewa, ta samu nasarar kashe wutar.
Gobara ta kame wata kasuwa a jihar Oyo ta kuma cinye dukiyoyi masu darajar biliyoyin Nairori. Ba a san musabbabin gobarar ba, amma dai an kashe ta zuwa yanzu.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana wa manema labarai cewa a shekarar da ta gabata gobara ta lalata dukiya sama N635m ta kashe mutane sama da 100
Dazu nan wuta ta ci gidan man NNPC ana tsakiyar fama da annobar COVID-19. Gobarar nan ta barke a wani gidan man NNPC da ke Unguwar Ogba ne a cikin Garin Legas.
Yanzu nan mu ke jin cewa wata gobara ta kona wani mutumi kurmus a kasuwar Bauchi. Wannan gobara ta kama wannan kasuwa da ake ji da ita a Arewacin Najeriya.
Gobara
Samu kari