Gwamnatin tarayyar Najeriya
Wani babban lauya wanda ya kafa wata jami'a a kasar nan ya kalubalaci gwamnatin tarayya kan ci gaba da rufe jami'o'i da tayi. Ya bayyana hakan da rashin adalci.
Hukumar UNICEF ta bayyana cewa ba makarantu ne ya kamata a ke hana budewa duk sadda annobar Korona ta barke. Sun bayyana danasaninda za ai na rufe makarantu.
Wani kamfanin jirgin sama na Najeriya ya samu lasisin fara aiki. Kamfanin ya bayyana shirinsa da kuma ma'aikata da zai yi aiki dasu don cimma burinsa na aiki.
Gwamnan jihar Borno ya ba da umarnin sake daukar likitoci 40 bayan ba da umarnin daukar ma'aikatan lafiya sama 500 da ya yi a baya ciki har da likitoci 86.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da ranar 18 ga watan Junairu a matsayin ranar da zata bude dukkan makarantu mallakar jihar 4,816 tare da kiyaye dokar COVID-19.
Wani tsoho dan shekara 70 ya bayyana sirrin alherin da ke cikin ribar kiwon kifi. Ya bayyana cewa a shekara daya ya ci ribar da ta kai Naira miliyan 3 a harkar.
Babban kotun tarayya dake Abuja ta yi watsi da karar da a ka shigar kan a kori gwamnan jihar Ondoa karagar mulki. Kotun tayi gagara gamsuwa da hujjar mai kara.
Wasu direbobi sun kirkiri wata tsaha a jihar Kano don saukake wa matafiya zirga-zirga a wasu yankunan jihar Kano. Zaku iya biyan kasa da N50 zuwa inda za ku je.
Shugaban majalisar dattijai ta kasa ya shawarci shugabanni a Najeriya da su mai da hankali su yi aiki ba wai su ke ba da uzuri su ki tabuka komai wa jama'a ba.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari