Babban kotun tarayya
Wani kasurgumin mai garekuwa da mutane ya mutu a gidan yari yayin da yake ci gaba da jiran hukunci. An ce ya yi gajeriyar rashin lafiya ne daga nan kuma ya mutu
Kotun daukaka kara ta amince da hukuncin sadaukarwa gwamnati kayan adon da darajarsu ta kai $40 million mallakin tsohuwar ministar mai, Diezani Allison-Madueke.
Babban kotun tarayya ta Abuja ta bayyana kungiyoyin `yan bindiga da ke barna a fadin kasar nan a matsayin 'yan ta'adda sakamakon barnar da suke yi a kasar nan.
Kotun Shari'ar Musulunci dake zamanta a Kofar Kudu a jihar Kano ta sake hana Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara beli bayan watanni da tsareshi, rahoton BBC Hausa.
Makwabta sun kama wani mutum da ya hada baki da abokinsa suka tafi gidan wata mata makauniya don yi mata sata, matar ta ji motsin mutum a gidan ta ne sai ta kwa
Wata budurwa ta yi karar saurayinta a gaban wata kotun majistare da ke Legas kan zarginsa da sata inda ta ce ya tafi ya fasa asusunta ya kwashe N120,000 da ta d
Babban alkalin Najeriya, CJN Ibrahim Tanko Muhammad, a ranar Talata ya rantsar da sabbin alkalan babban kotun tarayya ta Abuja har guda ashirin da biyu a Abuja.
An gurfanar da shugaban karamar hukuma a birnin tarayya Abuja kan zarginsa da karbar cin hanci daga hannun wani dan kwagila. Hukumar yaki da rashawa ta ICPC, ta
Ilorin - Dalibin ajin karshe da aka kora daga jami'ar Ilori, Waliyullah Salaudeen, kan yiwa Malamarsa Dr Rahmat Zakariya, dukan tsiya ya sha garkama bisa umurni
Babban kotun tarayya
Samu kari