Babban kotun tarayya
Wata kotu ta daure lauya shekaru 15 a gidan yari bisa laifin tafka karya ga kotu da ba da hujjojin karya, wanda kotu tuni ta gano shi ta daure tare da zabin tar
Kotun koli ta magantu kan harin da wasu jami'an tsaro suka kai gidan Mai shari'a Mary Odili a ranar Juma'a. Kotun ta ce yunkurin halaka ta aka yi ko nakasa ta.
Jami'an hukumar gidajen kula da gyaran hali sun bindige wani mutum a babban kotun jihar Legas da ke Tafawa Balewa Square, TBS. The Nation ta ruwaito ta ruwaito
Lauyoyin yankin kabilar Igbo sun bukacimika bukatar babbar kotun tarayya dake Abuja na bukatar a shigar da su cikin karar da dattawan Arewa suka shigar kotun.
A makon nan babban kotun tarayya tace a rufe duka asusun Gwamnatin Benuwai da ke banki saboda gaza biyan wani tsohon bashi da ruwa da ta karba a shekarar 2008.
Kotun daukaka kara dake zaune a birnin Fatakwal, jihar Rivers ta yi watsi da tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Uche Secondus, ya shigar.
Legas - A ranar Talata, an cigaba da gurfanar da Shahrarren mawaki kuma jagoran marasa ji na Najeriya, Afeez Fashola, wanda akafi sani da Naira Marley, gaban.
Alkalin babbar kotu da ke zama a Ibadan ya yanke wa Adewale Tosin, dan damfarar yanar gizo hukuncin share harabar kotun na tsawon wata 6 bisa ruwayar Premium Ti
Babban sakatare hukumar kare hakkin bil-adama na kasa, NHRC, Anthony Ojukwu, ya zama babban lauyan Nigeria mai mukamin SAN, rahoton The Cable. Ojukwu na daya da
Babban kotun tarayya
Samu kari