Gwamnatin Najeriya
Masana sun bai wa gwamnatin Najeriya shawara a kan kada a yi wa 'yan Najeriya rigakafin Korona har sai an gudanar da wani bincike kan kwayar cutar a jikinsu.
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), ta sake jaddada wa 'yan Najeriya cewa gwamnati bata yadda a ci gaba shigo da shinkafa ba duk da an sake bude iyakokin kasar.
A rahoton da jaridar Vanguard ta wallafa ta gano cewa akwai kura-kurai da yawa a kasafin kudin da shugaban kasa Muhammadu ya sanya hannu a makon da ya gabata.
SERAP ta aika takarda wa gwamnatin Nigeriya kan cewa ta tsare Sowore ba tare da aikata laifi ba. Sun buƙaci gwamnati ta gaggauta sakin ɗan gwagwarmaya da wasu.
Gwamnatin jahar Zamfara ta amince da sake kudi N250m don zuba hannun jarin da zai kawo wa jihar ci gaba. Tuni gwamnatin jihar ta sayi wani babban otal a Abuja
Gwamnatin tarayya ta bakin Ministar jin kai ta ce za ta tallafawa mata marasa karfi da gajiyyayu 125,000 da kudi N20,000 kowannensu don jari da dogaro da kai.
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa ta bada umurnin fara sabon rajistar Hajji da Umarah na wannan shekara. Hukumar ta bayyana sa ranta ga bada damar Hajii 2021.
Sababbin ma'aikata da Majalisar Dokoki ta dauka a shekarar 2017 sama da mutm 300 sun koka kan albashin su da ba a biya su ba tun da suka fara aiki a ma'aikatar.
Mohammed, ya bayyana cewa, Najeriya na ci gaba samun saukin matsalar tsaro duba da yadda aka gudanar Kirsimeti lafiya. Ya jadda cewa Najeriya ba za ta gaza ba.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari