Gwamnatin Najeriya
Kungiyoyin jami'a na SSANU sa NASU sun fito zanga-zangar lumana don nuna kokensu kan wasu bukatunsu da suka gabatarwa gwamnatin tarayya amma ta gaga cika musu.
Tsohon kakakin majalisar Bankole ya auri diyar Gwamnan jihar Kebbi a ranar Juma’ar da ta gabata. Amaryar ta kasance lauya kuma jikar manyan mutane ciki da bai.
Wasu shugabannin jami'o'i sun bayyana shirinsu dabam domin dawowa makaranta. Sun ce sun shirya dasu da dalibansu kan bin duk wasu dokoki da ka'idojin COVID-19.
Wani fasfesa a tallalin arzikin siyasa ya siffanta 'yan siyasar arewa da matsorata kan gyara fasakin kasar nan saboda basu san inda gyaran zai kai su ba.
Rundunar 'yan sanda a jihar Oyo sun kame wasu Fulani 47 da ake zargin masu satar mutane ne a wani yankin jihar. Tuni aka wuce da su SCID don ci gaba da bincike.
Kungiyar malaman jami'a ta bukaci gwamnatin ta tabbatar musu kubuta daga kamuwa COVID-19 kafin su amince da komawa aiki. Sun bayyana janye yajin aiki da sukeyi.
UBEC ta fidda rahoton cewa ta gano 73% na malaman makarantun gwamnati kwararru ne. Hukumar ta kuma koka kan fuskantar karancin malamai ta take fuskanta a yanzu.
Wani mamba a jihar Sakkwato ya ware zunzurutun kudi N200m don tallafawa Almajirai, marasa karfi da mata a yankinsa. Mamban tuni ya fara rabawa Almajirai babura.
Wata babban kotunmajistare ta bada belin dan gwagwarmaya Sowore a kan kudi Naira miliyan 20. Kotun ta bada belin ne kafin sauraran yanke hukunci a nan gaba.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari