Gwamnatin Najeriya
Duba da yawaitar sace dalibai, gwamnan jihar Gombe ya bayyana matakin da ya dauka aka samu zaman lafiya da kwanciyar hankali a makarantu a fadin jiharsa ta Gomb
Ministan sharia na Najeriya ya amince kungiyar Inyamurai ta sanya ido kan shari'ar Nnamdi Kanu ta cin amanar kasa da gwamnatin tarayya ke tuhumarsa da shi.
Hukumar ICPC ta koka kan yadda Najeriya ke dabai-baye da basussuka duk da cewa, za ta iya magance matsalolin da take fuskanta na bashi cikin sauki a yanzu.
Abu ne a zahiri ka ga ma'aikacin banki ya wuni a wurin aiki, ba shi da lokacinsa sai na aiki tukuru. Wannan yasa, ga gaskiyar lamarin aikin banki a Najeriya.
Tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soja, Janar Yakubu Gowon ya bukaci 'yan Najeriya da su koma ga Allah kuma su koma ga gwamnati domin neman sauki a kasar
'Yan bindiga sun hallaka wasu jami'an hukumar fice da fice a wani yankin jihar Katsina. An ruwaito cewa, an hallaka wasu 'yan bindigan da dama da aka yi martani
Rundunar jami'an NDLEA sun bayyana cewa, hukumar ta cafke mutane sama da 80 a cikin watanni 6 tare da kame akalla tan 2,800 na miyagun kwayoyi a jihar Kebbi.
Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana asalin abinda shugaba Buhari yake nufi da 'Yaren da suka fi fahimta'. Ya ce dole ne a hukunta tsageru yadda ya dace da doka
Legit.ng Hausa ta tattaro bayanai kan yadda wasu daga cikin ministocin Buhari mutum bakwai suka yi aiki a Najeriya ba tare da takardar shaidar gama NYSC ba.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari