Gwamnatin Najeriya
Ministan kuɗi, da kasafi, Zainab Ahmed, ta bayyana cewa bashin da gwamnatin tarayya ke ciyo wa shine ya kawo cigaban tattalin arzikin da aka samu a shekarar nan
Abuja - Gwamnatin tarayya ta fara shirye-shiryen saka matasan da suka kammala karatun digiri wani aiki da za'a biya su albashi cikakke na tsawon shekara ɗaya.
Ministan ayyukan na musamman, Sanata George Akume, ya yi kira hukumar yaki da cin hanci ta ƙasa (EFCC) ta fara bincikar gwamnan jihat Benuwai, Samuel Ortom.
Ministan sufuri a wannan gwamnatin, Rotimi Maechi, yace ba za'a ce ba'a yin sama da faɗi da dukiyar yan ƙasa ba amma ana yin hakan da yako ne karshin Buhari.
Abuja - Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi gargaɗin cewa idan har ba'a haɗa karfi da karfe ba, to watarana Abuja da kowa ke gudowa cikinta ba zata zaunu ba.
A kokarin da gwamnatin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari take yi na fitar da yan Najeriya daga Talauci, gwamnatin ta fara biyan waɗanda zasu amfana da shirin CCT.
Gwamnatin tarayya ta sake rattaba hannu da sojojin kasar Rasha domin dakile ta'addanci a kasar. Wannan na zuwa ne bayan shekaru 20 na karewar yarjejeniyar farko
Khalifan tijjaniyya a Najeriya kuma tsohon sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II, yace ya zama wajibi yan najeriya su nemo hanƴar dogaro da kai, su daina jira.
Tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar ya bayyana bukatar a sake zage dantse wajen magance matsalar tsaro a Najeriya kuma cikin gaggawa a yanzun nan.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari