Aikin Gwamnatin Najeriya
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya koka kan yadda manyan Najeriya ke cin zarafin mulkinsa maimakon yaba masa da irin kokarin da yake fiye da misali.
Mai kamfanin Microsoft Bill Gates, ya bayyana wa gwamnatin tarayya cewa, gyara fannin kiwon lafiya ya fi muhimmaci fiye da kudurin sayen rigakafin Covid-19.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake jaddada bukatarsa ta hada kai tsakanin kasashen Afrika don cimma burin ci gaban nahiyar. Wani shugaba ya yaba da mulkin Buhari.
A 'yan kwanakin baya bayan nan ne ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, ya sanar da cewa ma'aikatarsa za ta tabbatar da adalci da daidaito wajen
ShugabaMuhammadu Buhari ya ba Sule James daga Kaduna, Abubakar Ismaila daga Kebbi, Misis Patricia Robert daga Kebbi da kuma Shehu Shinkafi daga Zamfara mukamai.
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta amince da karin girma ga wasu manyan ma’aikatan gwamnati guda 1,583 a karkashin tsari
Mukaddashin shugaban kasa hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, Ibrahim Magu ya bayyana cewa zuwa wajen aiki ba akan lokaci ba shi ma wani nau’i ne na cin hanci da rashawa.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari