Malaman darika
Mun kawo wasu daga cikin ababen lura da fa'idojin da za a iya tsinkaya daga daga shari’ar malamin nan, Abduljabbar Nasiru Kabara a kan batanci ga Annabi SAW.
Majalisar Malaman Musuluncin Kano ta yaba hukuncin kisa ta hanyar rataya da Kotun Musulunci ta yankewa Abduljabbar Nasiru Kabara kan batanci ga Manzon Allah.
Mun tattaro abin da malamai suke fada bayan an ji labarin kotun shari’a ta yanke hukuncin kisan-kai a dalilin batanci ga Annabi SAW ga Abduljabbar Nasiru Kabara
Cocin Anglican, reshen jihar Legas, ta sanar da rasuwar Archbishop na Ecclesiastical Province na Legas, Most Rabaran Bamisebi Olumakaiye. An sanar da rasuwar Mo
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Muhammad Bello Matawalle, ta tallafa wa makarantun karatun Alƙur'ani da buhunan shinkafa 199 da shanu 97.
Abduljabbar Nasiru Kabara, wanda ake zargi da yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW) ya zargi lauyansa da karbar N2m daga hannunsa, don bai wa alkali a sake shi.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi wa almajiransa bayanin harin da aka kai masu a ranar Laraba, 31 ga watan Agusta 2022 a masallacinsa da ke garin Bauchi
Za a ji labari cewa limamin ka’aba, Saleh al Talib zai shafe shekaru 10 masu zuwa nan gaba a gidan yari idan har an tabbatar da hukuncin da Alkali ya yi masa.
Rahotannin karya sun nuna Farfesa Ibrahim Ahmed Maqari ya zama daya daga cikin masu limancin sallah a masallacin harami, amma malamin ya musanya wannan labari.
Malaman darika
Samu kari