Malaman darika
Fitaccen malamin hadisin Annabi SAW, Jabir Sani Maihula ya tofa albarkacin bakinsa a kan halin da aka shiga a dalilin canjin manyan kudi da Gwamnan CBN ya yi
Wani ‘Danuwan Abduljabbar Kabara, Askia Kabara ya ba shi kariya, bai goyon bayan a kashe sa. Wannan Bawan Allah kani ne ga Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yaba wa manyan malaman Tijjaniya da suka kai masa ziyara har fada yau Talata, yace ya shirya komawa Daura nan da wata 5.
yan Darkar Tijjaniya a Nigeria sunyiwa 'dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu addu'ar samun nasara a saben shugaban kasan da za ayi
Mun kawo wasu daga cikin ababen lura da fa'idojin da za a iya tsinkaya daga daga shari’ar malamin nan, Abduljabbar Nasiru Kabara a kan batanci ga Annabi SAW.
Majalisar Malaman Musuluncin Kano ta yaba hukuncin kisa ta hanyar rataya da Kotun Musulunci ta yankewa Abduljabbar Nasiru Kabara kan batanci ga Manzon Allah.
Mun tattaro abin da malamai suke fada bayan an ji labarin kotun shari’a ta yanke hukuncin kisan-kai a dalilin batanci ga Annabi SAW ga Abduljabbar Nasiru Kabara
Cocin Anglican, reshen jihar Legas, ta sanar da rasuwar Archbishop na Ecclesiastical Province na Legas, Most Rabaran Bamisebi Olumakaiye. An sanar da rasuwar Mo
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Muhammad Bello Matawalle, ta tallafa wa makarantun karatun Alƙur'ani da buhunan shinkafa 199 da shanu 97.
Malaman darika
Samu kari