Jihar Enugu
Wasu mutane ɗauke da makamai sun kai hari wata sananniyar kasuwar supermarket, ba su cutar da kowa ba a harin, amma sun yi awon gaba da ɗumbin kayan masarufi.
Rikici tsakanin makiyaya da manoma ba sabon abu bane, inda akan rasa rayuka da dama idan irin hakan ta faru. Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe mutum 2.
Wasu yan bindiga da ba'a gano ko su waye ba sun harbe tsohon alƙalin babbar kotun jihar Enugu har lahira, kwamishinan yan sanda ya tabbatar da faruwar kisan.
Wasu yan bindiga sun sake kai hari ofishin hukumar zaɓe INEC a jihar Enugu ranar Lahadi da daddare, sun banka wuta a ofishin, amma an samu nasarar kashe wutar.
Wasu yan bindiga da ba'a gane ko suwa ye ba sun kai hari hedkwatar hukumar zaɓe dake jihar Enugu, inda suka ƙona motocin Hilux shiga tare da ƙoƙarin ƙona ginin.
Wasu mazauna Enugu sun fita tituna da lungunan jihar inda suke zanga-zanga kan batan dabon da Ejike Mbaka, daraktan Adoration Ministry Enugu Nigeria (AMEN)yayi.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari wani ofishin yan sanda a Adani, karamar hukumar Uzo-Uwani na jihar Enugu a ranar Laraba, 21 ga Afrilu.
Rahotanni daga jaridar The Nation sun nuna cewa ababen hawa da fasinjoji dake kan babbar hanyar Enugu zuwa Abakaliki sun tsaya sakamakon harbe-harbe dake tashi.
Mista Matthias Ekweremadu, kwamishinan sufuri na jihar Enugu ya riga mu gidan gaskiya. Ekweremadu ya rasu ne a ranar Alhamis bayan ya yanke jiki ya fadi yayin g
Jihar Enugu
Samu kari