Zaben Shugaban kasan Najeriya
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP, Kwankwaso, ya yi bayanin cewa ba shi da matsala don an sanar da wani daban a matsayin mai nasara a 2023.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ya cika dukkan alkawarun da ya daukawa 'yan kasar nan tun farkon mulkinsa. Ya bayyana kadan daga wadanda ya ke godewa.
APC ta fadawa Gwamna Bala Mohammed ya soma rubuta wasiyyarsa ta karshe. Jam’iyyar APC ta shirya karbe Bauchi daga hannun PDP, ta aikawa Gwamnan na PDP sako
Kusa a tafiyar Bola Tinubu, Abayomi Mumuni wanda ya taba yin jam’iyyar CPC ya ce Tinubu bai samun goyon bayan da ake sa rai daga wajen Muhammadu Buhari a 2023.
Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023 da ke tafe ya yi wata ganawa ta musamman da malamai da shugabannin addini a Bauchi
Gwamnan jihar Kogi ya bayyana matsayarsa game da halin da ake ciki da yadda ake yada jita-jitan ya kaura daga layin Bola Ahmad Tinubu nan da zaben 2023 me zuwa.
Darektan dabarun sadarwa na kwamitin PDP ya ce tarihi ya na nuna nasarar PDP, ya ce duk lokacin da ‘Dan Arewa da ‘Dan Kudu ya tsaya zabe, mutumin Arewa ke ci.
Matar dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ta roki 'yan Najeriya da su hukunta ta idan mijinta ya gaza yin komai a zaben 2023 da ke tafe nan kusa kadan.
Wani Jagora na Jam’iyyar PDP ya ce Atiku Abubakar zai ci kuri’u sosai a Kudu, ya kawo wasu Jihohin da PDP za ta lashe ko ta bi bayan LP a zaben shugaban kasa.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari