Zaben Shugaban kasan Najeriya
Titi Abubakar, uwar gidan Alh. Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar, PDP, ta ce mijinta ne sanadin nasarorin da aka samu a gwamnatin Obasanjo.
Wata kungiya ta masu neman ceto ‘Yan Arewa ta aikawa Rabiu Musa Kwankwaso cewa ya fasa takara domin da wahala NNPP ta kai labari, zai fi kyau a zabi PDP a 2023.
An kai wa EFCC, ICPC korafin ‘Dan takaran PDP, ana so a bincike Atiku Abubakar. Festus Keyamo SAN yace a binciki Atiku a dalilin bidiyo da suka fito kwanaki.
Mun kawo jerin wadanda da suka yi watsi da takarar Bola Tinubu. A ciki akwai tsohon Gwamnan Imo da ya yi husufi har ta kai ana rade-radin ya sauya-sheka ne.
Wata sabuwa ta fito daga wani babban malamin addinin da ya yace akwai bukatar a dage zaben 2023 da ke tafe nan da kwanaki kadan. Ya fadi dalilin fadin haka.
A makon nan, Dan takarar SDP ya bi Bola Tinubu zuwa APC, jam’iyyar APC ta karbi matashin ‘dan siyasar da wasu mutanensa da suka biyo shi zuwa jam’iyya mai mulki
LP ta na korafin ana cire masu fastoci a Anambra, amma Mai girma Gwamnan Anambra, Charles Chukwuma Soludo ya ce ya kyale LP rayi kamfe kyauta a gwamnatinsa.
Olusegun Obasanjo ya kare kan shi daga masu sukarsa a kan Peter Obi. Tsohon shugaban kasar yake cewa Najeriya tana bukatar mai halin kwarai ne ya jagorance ta.
An yi taron kamfen a wata jihar APC, jam'iyyar PDP ta fuskanci kalubale yayin da wasu mabiyanta suka samu raunuka wani kuma ya mutu. An bayyana yadda ya kaya.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari