Zaben Shugaban kasan Najeriya
Kakakin kwamitin kamfen na dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Festus Keyamo, a daren ranar Laraba ya ce bai san inda dan takarar shugaban kasa na ja
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya taba kakabawa gwamnatin Najeriya wajen ta'azzarar ayyukan barna daga 'yan awaren IPOB ta su Kanu.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, yace babu inda APC zata kai a zaɓen shugaban ƙasa matuƙar gwamnonin jam'iyyar suka tsame kansu a kamfe.
Kungiyar Inyamurai tace gwamnoni 18 a fadin jam’iyyun siyasa da kabilu daban-daban suna goyon bayan dan takarar shugabancin Mista Peter Obi na Labour Party.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gana da gwamnonin PDP a Arewa maso Gabas da sauran jiga-jigan siyasar yankin na Arewa maso Gabas.
Tsohon minsitan Buhari, kuma tsohon shugaban APC na kasa, Adams Oshiomole ya bayyana yadda gwamnoni ke taimakawa wajen dagula kasar nan a lokutan zabukan kasar.
Wani Lauya ya shigar da karar Mosunmola Sangodara a kotu, ana neman hana ta tsayawa takara a zaben 2023. Lauya ya bukaci a rusa takararta kan karyar satifiket.
Jam’iyyar PDP tayi wani zama na musamman a ranar Talatar nan bayan dawowar Iyorchia Ayu daga waje. Shugaban PDP ya sa a binciki ‘Yan NWC da suka dawo da N122m
Hadimin Shugaban Kasa Bashir Ahmad ya wallafa sabbin hotunan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari