Zaben Shugaban kasan Najeriya
Za a iya rusa APC NWC da ‘yan takaran 2023 saboda Mai Mala Buni. Yanzu dai sabon hukuncin kotu ya tada hankalin Tinubu da duk masu neman takara a jam’iyyar APC
Babban jigon APC, Hon Yakubu Murtala Ajaka, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na cikin koshin lafiya a Ingila.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya cancare da rawa tare da bayyana manufofinsa na gyara Najeriya guda biyar inda aka zabe shi badi.
Tahir Mamman ya yi jawabi yana karyata rade-radin da ke yawo cewa SGF bai tare da Bola Tinubu. Masanin shari’ar ya nuna babu zaman kasa da SGF yake yi a 2023.
Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci matasa su guji tada hankali da dabbancin siyasa a yayin da aka fara yakin neman zaben 2023. Sarkin ya bada wann
‘Dan takarar shugaban kasa a inuwar African Action Congress ya yi takaddama da takwarorinsa a taro. Omoyele Sowore ya yi cacar baki da Manjo Hamza Al-Mustapha.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya ce dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, zai ci zaben shekara mai zuwa ko da goyon bayan kung
Ayo Oyalowo yace Bola Tinubu ya bar Najeriya da nufin ya samu lokacin hutu, yace ba komai ya sa Asiwaju ya tafi kasar Birtaniya ba, illa iyaka ya samu sararawa.
Rabaran Danjuma Byang, mamba daga manyan malaman addinin kirista daga Arewa da suka wakilci tawagar Pentecostal wajen ganawa da dan takarar shugaban kasan APC.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari