Zaben Shugaban kasan Najeriya
Charles Udeogaranya, tsohon ɗan takara da ya nemi tikitin shugaban kasa a APC a 2019, yace ba zai yarda da tikitin Musulmi da Musulmi ba, Peter Obi ne ya dace.
Wasu sabbin hotuna daga fadar shugaban kasa sun bayyana a ranar Talata, 18 ga watan Oktoba, inda aka gano Yemi Osinbajo Da Bola Ahmed Tinubu suna sanya labule.
Daruruwan masu zanga-zanga ne suka mamaye sakateriyal jam'iyyar APC a ranar Talata, inda suke neman a tsige shugaban jam'iyyar na FCT wato Abdulmalik Usman.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana kaduwa da damuwa game da abubuwan dake faruwa na rikici tsakanin jami'iyyun siyasa a fadin kasar nan baki daya.
Za a ji labari cewa Gwamna Nasir El-Rufai yace idan Ahmadu Bello da Tafawa Balewa suna Duniya, za su goyi bayan mutumin Kudu ya karbi shugabancin kasa a 2023.
Farfesa Itse Sagay, shugaban kwamitin PDCAC ya ce yan kudu zasu shiga uku idan har takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya lashe zaben 2023.
Masoya sun yi kaca-kaca da Peter Obi wannan karo, saboda an ga shi tare da Sheikh Ahmad Gumi. Obi mai neman shugabancin Najeriya ya jawo abin magana a kan haka.
A jiya ne aka aji Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya zauna da Peter Obi mai neman kujerar shugaban kasa a 2023. Malamin ya tasa 'dan takaran na 2023 da tambayoyi.
Mai magana da yawun kwamitin kamfen din jam'iyyar PDP a gangamin zaben shugaban kasa na 2023, Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa, wasu mambobin majalisar PDP.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari