Zaben Shugaban kasan Najeriya
Mataimakiyar kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC, Hannatu Musawa, ta yi hasashen cewa Peter Obi na iya lashe zabe a Benue, Taraba, Plateau.
‘Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar hamayya ta NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso. Kwankwaso Ya Zargi Manyan Arewa da Nuna Son Kai Wajen Tsaida ‘Dan Takara
Muhammadu Sanusi II, ya shawarci yan Najeriya da kada su zabi duk dan takarar shugaban kasar da yace abubuwa zasu yi sauki da idan har aka zabe shi a 2023.
Jama'a sun fusata tare da caccakar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan furucinsa na yan arewa basa bukatar dan Ibo ko Bayarabe.
Dan takarar shugaban kasa na jham’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya fada ma taron arewa cewa yan arewa basa bukatar dan takara Bayarabe ko Inyamuri bayan Buhari.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC mai mulki, Bola Ahmed Tinubu, yace gwamnatinsa ba zata nuna gajiya wa ba har sai al'umma sun samu tsaro.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nanata cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, ba shi kadai bane dan takarar jam’iyyar gabannin zaben 2023.
Akwai sunan Danladi Bako a kwamitin wadanda za su taya Peter Obi kamfe. Amma Danladi Bako yana cikin masu yi wa Bola Tinubu kamfe a takarar shugabancin kasa
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya goyi bayan takarar shugabancin kasa na Atiku/Okowa a zaben 2023, rahoton The Cable. Mr Jonathan ya bayyana hakan ne a
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari