Zaben Najeriya
Babban jigon kasa kuma jagoran al’ummar Ijaw dake Neja Delta, Cif Edwin Clark, ya ayyana goyon bayansa ga kudirin takarar shugabancin Peter Obi na Labour Party.
Gwama Ortom na jihar Benue ya jinjinawa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo baya bisa shawarar da ya bawa yan Najeriya su zabi Obi na jam'iyyar LP a 2023.
Yayin da kowace jam'iyya ke ci gaba da kokarin shiryawa zuwa babban zaben 2023, SDP ta nada matashiyar nan, Khadijah Okunnu-Lamidi a matsayi mai girma a PCC.
Za a ji hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta watau INEC za ta cafke duk wanda bai kai shekara 18 da haihuwa ba da zai yi zabe, domin hakan ya sabawa doka
Tsohon gwamnan jihar Osun da ya gabata, Adegboyega Oyetola, ya bayyana cewa an masa wahayin cewa Asiwaju Bola Tinubu ne zai lashe zaben shugaban kasan 2023
Yan Najeriya mazauna waje sun ce suna son ganin kasar ta inganta ta fannin tsaro da tattalin arziki don haka akwai bukatar goyon bayan Atiku wanda yake gogagge.
Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce yan arewa ba su da wata zabi illa su goyi bayan takarar Bola Tinubu na APC saboda karamcin da ya yi arewa a baya.
Sanata Chimaroke Nnamani mai wakiltar Enugu East ya yi kira ga matasan Najeriya su zabi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahned Tinubu.
Lamura sun kwabe wa Yakubu Dogara, tsohon kakakin majalisar wakilai na tarayya a yayin da yan yankinsu suka juya masa baya suka goyi bayan takarar Bola Tinubu.
Zaben Najeriya
Samu kari