Zaben Najeriya
Sanata Chimaroke Nnamani, tsohon gwamnan jihar Enugu kuma sanatan yankin Enugu East ya jadada cewa Asiwaju Bola Tinubu na jam'iyyar APC ne zai lashe zaben 2023.
Sanata Abdullahi Adamu, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress na kasa ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya fi kowa son ganin APC ta ci zaben 2023.
'Dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar LP, Pteer Obi, ya nada tsohon hadimin Obasanjo, Akin Osuntokun matsayin sabon darakta janar na kamfen dinsa.
Primate Elijah Ayodele ya ayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai habbaka tattalin arzikin Najeriya idan ya lashe zaben 2023.
A watan Junairun 2023, Sanata Rabiu Kwankwaso mai neman zama shugaban Najeriya a karkashin NNPP zai tafi kasar Birtaniya domin ya yi bayani a Chatham House.
Kotu dake zamanta a jihar Kano ta yanke hukunci kan gardamar da ake yi na kujerar takarar gwamnan na PDP a Kano, kotun ta kori Wali ta tabbatar da Mohd Abacha.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC tace duk ɗan siyasan dake sayen katunan zaɓe tana gargaɗinsa da ya daina domin ba amfanin da zasu masa a 2023.
A jiya, Kwamishinan zabe na Imo, Farfesa Sylvia Uchenna Agu ya sanar da cewa an kawo masu hari. An kai wa Ofishin INEC hari a karo na 4 cikin kwana 20 a jihar.
Gidauniyar Anap da POI Polls sun gidauniyar binciken kuri'ar jin ra'ayi tsakanin yan Najeriya kuma sakamakon ya nuna cewa Peter Obi ke kan gaba wajen nasara.
Zaben Najeriya
Samu kari