Jihar Ekiti
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya yi tsokaci kan fastocin sa da ake yaɗawa na takarar shugaban ƙasa, karkashin jam'iyyar APC babban zaɓe mai zuwa 2023.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ekiti, ta tabbatar da cafke wasu mutum uku da ake zargin suna da hannu a sace wasu ma'aurata ana gaba da ɗaura musu aure a Ekiti
Za a nadawa shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, da wasu fitattun 'yan Najeriya shida sarautar Iyin-Ekiti, a karamar hukumar Irepodun / Ifelodun.
Gift Agenoisa, dalibar JSS1 a makarantar sakandare ta Mary Immaculate dake Ado-Ekiti ta maka gwamnatin jihar Ekiti a gaban babbar kotu tare da shugaban makarant
Wasu ‘yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani bawan Allah a Ekiti sannan suka sace mata da ‘yarsa. Sun nemi a biya naira miliyan 50.
Kungiyar dalibai ta kai kukan ta ga Sheikh Gumi da shugaba Buhari duba da yawaitar sace dalibai da ake fama dashi a sassan yankin arewa maso yammacin Najeriya.
Ana ganin dai sace sarakuna na ƙara zama ruwan dare a Najeriya, inda wasu masu garkuwa da mutane suka yi awon gaba da basarake a jihar Ekiti, Suka bar matarsa.
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Ekiti, sun samu nasarar cafke wasu ɗalibai 10 da ake zargin cewa suna da hannu a yin garkuwa da wani abokin karatun su.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da mutuwar wani jami'in DSS da wasu sojoji suka hallaka a jihar Ekiti. An ce takaddama ce ta barke tsakaninsu har aka kashe shi.
Jihar Ekiti
Samu kari