Jihar Ekiti
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ayyana Biodun Oyebanji na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a matsayin wanda ya lashe zaben jihar Ekiti.
Biodun Oyebanji, tsohon sakataren gwamnatin jihar Ekiti, ya tabbata wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Ekiti.Kayode Oyebode, baturen zaben ya sanar da sakamako.
A yau Asabar, sama da mutum 749,000 ne a jihar Ekiti za su yanke hukuncin wanda zai gaji Gwamna Kayode Fayemi a zaben da babu shakka za a matukar fafatawa.
Kamar yadda sakamakon da aka sanar ya bayyana daga cibiyar tattara sakamakon zaben, Abiodun Oyebanji na jam'iyyar APC ya samu kuri'u 12,086 a zaben da aka yi.
Kemi Elebute-Halle, yar takarar gwamna na jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) a jihar Ekiti, ta yi ikirarin cewa wasu jam'iyyan siyasa suna siyan kuri'un ma
Ekiti - Jami'an Hukumar yaki da rashawa da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annarti EFCC, ta kama wasu mutane da ake zargi da hannu wurin siyan kuri'u a zaben gwa
An ji karar harbin bindiga daga fadar sarkin Ifaki, garin su Cif Segun Oni, dan takarar gwamna na jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a zaben Ekiti da ke gu
Zaben gwamnan jihar Ekiti na daya daga cikin manyan kanun labaran da ke jawo hirarraki a kan siyasa, a kashin farko bisa hudu na shekarar 2022 din da ake ciki.
An sha yar dirama bayan mazauna yankin Ifaki sun zargi wasu mambobin APC da rabawa masu zabe kudi yayin da ake gudanar da zaben gwamnan jihar a yau Asabar.
Jihar Ekiti
Samu kari