Jihar Ekiti
Bederinwa Waheed mai shekaru 33 ya gurfana gaban babbar kotun Majistaren Ado Ekiti bisa zarginsa da ake yi da damfarar wata albashinta na watanni biyar na N-Pow
Ana wasan tonon silili tsakanin manyan jagororin APC kan zargin tafka magudin zabe. Tsohon Shugaban APC, Adams Oshiomhole ya fallasa abin da ya faru a 2020.
Hadimin gwamnan Ekiti. Kayide Fayemi, wnada ke ba shi shawara kan harkokin kwadugo ya aje aikinsa, ya kuma sayi Fom domin tsayawa takarar ɗan majalisar wakilai.
Fasto Noah Abraham Adelegan na cocin Christ High Commission Ministry, Omuo Oke-Ekiti ya yaudari mabiyansa cewa yana iya kai su aljannah amma sai sun biya kudi.
Babban kotun Jihar Ekiti, a ranar Alhmis a yanke wa wani mutum, Stephen Ominiyi, hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe wani da ke jiran gadon sarauta a Ek
Yan sanda a Jihar Ekiti sun gayyaci wani fasto da ake zargin cewa ya yi wa mabiyansa wa'azin cewa karshen duniya ta zo kuma su tara masa kudade don ya bude musu
Gwamnan jihar Ekiti ya ce watakila ya shiga takarar Shugaban kasa. Kayode Fayemi ya ce irinsa ake nema a Aso Villa wanda ya san aiki, yake da ilmi da jajircewa.
Wata majiya ta bayyana kalan da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gaya wa gwamna Ekiti, Kayode Fayemi, yayin da yaje masa da maganar takara a zaɓen 2023.
Gwamnan jihar Ekiti kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi, ya gana da Buhari kan niyyarsa ta tsayawa takarar kujwra lamba ɗaya a zaɓen 2023.
Jihar Ekiti
Samu kari