Jihar Edo
Jami'an DSS sun kama wasu lakcarori kan zargin tafka magudi yayin jarrabawar hukumar sharen fage na shiga jami'o'i, JUPEB. An kama su ne yayin wani samame da su
A jiya ne Dr. Olusegun Mimiko da magoya bayansa suka amince su sauya-sheka zuwa jam’iyyar PDP. Shugaban jam’iyyar ZLP, Joseph Akinlaja, ya bada wannan sanarwa.
Jami'an hukumar gyaran gidan gyaran hali, 'yan sanda da rundunar soji a ranar Alhamis sun bankado wani yunkurin balle gidan gyaran halin da mazauna cikinsa.
Jami’an ‘yan sandan Edo sun kama wani mazaunin Kano mai shekaru 21, Yakubu Idris bisa zargin barazanar yin garkuwa da shugaban Hausawa a Benin, Alhaji Saleh.
Rahoton dake fitowa da jihar Edo, ya bayyana cewa rikivin jam'iyyar PDP reshen jihar ya ɗauki wani sabon salo, inda PDO ta dakatar da wasu masoyan gwamnan jihar
Gwamnan jihar Edo ya gana da shugaba Buhari, lamarin da yasa ake zargin gwamnan na kokarin komawa jam'iyyar APC mai ci. Ya fito ya yi bayani kan batun sauyas he
Wani dan fansho ya yanke jiki ya fadi a kan titin Ring road da ke Benin, jihar Edo yayin da mambobin kungiyar samar da walwalar ma’aikatan gwamnatin Najeriya,
Dakarun sashi na 5 na atisayen Golden Dawn da aka tura Enugu sun sheke mutum 3 da aka zargin 'yan awaren kudu ne da aka fi sani da IPOB, wadanda suka kai wa.
Gwamnan jihar Edo ya kirkiri hanyar gano kwazon kwamishinonin da ya nada ya kuma rantsar da su a yau Laraba. Ya bayyana hanyar da zai bi wajen gano kokarinsu.
Jihar Edo
Samu kari