Matsin tattalin arziki
Hadimin Shugaba Tinubu a bangaren yada labarai, Ajuri Ngelale ya bayyana irin lalata Najeriya da tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya yi a mukin Muhammadu Buhari.
A yayin da aka fara azumin Ramadan, 'yan Najeriya sun koka kan yadda farashin gas din griki ke neman haura N2,000/kg duk da matakan gwamnati na janye haraji.
Sakamakon tsadar rayuwa da radadin da talakawan Najeriya ke ciki, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya roki Tinubu ya bude iyakokin kasar don shigo da abinci.
Sanata Abdul'aziz Yari ya shirya tallafawa 'yan Najeriya miliyan 1.25 da kayan abinci yayin da aka fara azumin watan Ramadana, kuma tallafin ba na siyasa ba ne.
A yayin da Musulmi suka fara azumin watan Ramadan na bana, farashin kayan abinci a Abuja ya karu da kashi 95 cikin dari. Tinubu ya yi kira ga attajiran Najeriya.
Yayin da aka shiga azumin watan Ramadana, Gwamna Ahmad Aliyu na jihar Sokoto ya amince da biyan rabin albashin ma'aikata domin gudanar da azumin cikin walwala.
Yayin da ake ta kiraye-kirayen bude iyakokin Najeriya da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rufe, a yanzu Shugaba Tinubu ya na tunanin sake bude iyakar.
Bincike ya nuna cewa farashin buhun siminti ya ragu musamman a jihohin Arewacin Najeriya bayan gwamnatin tarayya ta sa baki wajen ganin an samu sauƙi.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya ce gwamnatinsa za ta ɗauki nauyin ciyar da mutane 171, 900 a kowace ranar har karshen watan azumin Ramadan.
Matsin tattalin arziki
Samu kari