Matsin tattalin arziki
Wani ‘dan Najeriya a Kano wanda ya siya buhun siminti ya cika da mamaki lokacin da ya samu kira daga mai siyar da simintin yana fada masa cewa yana da sauran N400.
Ministan kudi, Wale Edun, ya alakanta hauhawan farashin kaya da ake fama da shi a yanzu da buga tiriliyoyin naira da gwamnatin Buhari ta yi ba tare da riba ba.
Bayan mako biyu da zaman FG da wakilan masana'antun buga siminti a Najeriya, har yanzu farashin kayan bai sauko kamar yadda suka yi yarjejeniya ba a taron.
Shugaba Bola Tinubu ya umurci ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, da ya gaggauta raba wa mazauna Abuja hatsi da kayan abinci don rage radadin yunwa.
Yayin da ake cikin halin kunci a Najeriya, dan takarar shugaban kasa, Farfesa Kingsley Moghalu ya bayyana cewa za a kwashe shekaru uku zuwa biyar a cikin matsi.
Majalisar wakilai ta ce rashin tsaro da aka dade ana fama da shi a yankin Arewa maso Gabas da sauran sassan Najeriya ya jawo karancin samar da abinci a kasar.
Hukumar Kwastam ta yi nasarar cafke wata tirela makare da buhunan wake fiye da 400 da ke shirin fitar da shi zuwa kasashen ketare ba bisa ka'ida ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan halin da tattalin arzikin kasar nan yake ciki. Shugaban kasar ya yi nuni da cewa akwai fata mai kyau.
An gano fasa kwauri da ambaliya a matsayin musabbabin karancin abinci da tsadar rayuwa. Wannan dai na fitowa daga gwamnatin Najeriya ta bakin ministan noma.
Matsin tattalin arziki
Samu kari