Hukumar EFCC
Hukumar yaki da rashawa (EFCC), ta ce kamen Willie Obiano, tsohon gwamnan jihar Anambra tare da yi masa tambayoyi ba siyasa bane kamar yadda ake zarginsu da.
Wata kungiyar mata a jihar Anambra ta yi barazanar mamaye Ofishin hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC tsirara matukar ba ta dako Obiano dake tsare ba.
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta saki tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, akan beli bayan damkeshi daren
Mai rajin kare hakkin da Adam, Deji Adeyanju, ya wallafa bidiyon tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya na shan ruwan gora yayin da yake hannun EFCC.
An kama shi ne a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke jihar Legas, sa’o’i kadan bayan da ya mika mulki ga magajinsa, Charles Soludo a hukumance, inji rah
Hukumar hana almundana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC a dare Alhamis ya damke tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, a tashar jirgin.
Abuja - Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau EFCC ta gurfanar da wata mata ma’aikaciyar bankin da ta wawuri miliyoyin kudi.
Hukumar EFCC, a cikin wata sanarwa a ranar Litinin, ta sanar da kama mutumin, Osondu Victor Igwilo, a wani dakin taro da ke unguwar Sangotedo a Legas, a yankin
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar EFCC ya goyi bayan cewa da yawan yan siyasan dake neman mulki kamata ya yi ace suna ɗaure, amma dole a jira hukuncin kotu.
Hukumar EFCC
Samu kari