Hukumar EFCC
An zarge shi da hada baki da wasu da suka hada da wani dan siyasan APC da wasu kamfanoni guda biyar a wannan wawura ta kudaden jama'a a wasu lokuta a baya.
Jami'an hukumar yaki da rashawa yi wa tattalin arziki ta'annati, EFCC, sun kama wani da ake zargin mai damfara ne ta yanar gizo, Michael Jackson, kan zarginsa d
Jami'an hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, dauke da makamai sun kai samame tare da duba farfajiyar babbar kotun.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, a ranar Litinin, 24 ga watan Janairun 2022 ta sake gurfanar da FFK da wasu mutum 3.
Babbar kotun tarayya dake zama a babban birnin tarayya Abuja, ta amince da bada umarnin damƙo tsohowar ministan man fetur, Diezani Alison-Madueke, ko ina take.
Gwamna Dapo Abiodun na Jihar Ogun a ranar Juma’a ya ce jihar ta fi ko wacce a Najeriya yawan ‘yan damfarar yanar gizo, wato Yahoo Boys. Ya bayyana cewa a jihar
Hukumar yaki da cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta na tuhumar Ahmad Kuru, Shugaban Hukumar Kula da Kadarori na Najeriya (AMCON), bisa zargin sa da laifin rashawa.
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta gurafanar da wani jami'in hukumar sojin saman Najeeiya bisa zargin ƙashe kuɗin da aka tura masa bisa kuskure.
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzkin kasa zagon kasa watau EFCC ta damke lauyan bogi, Adekola Adekeye, kan laifin kirkiran takardun bogi don damfara
Hukumar EFCC
Samu kari