Jihar Ebonyi
Kotun majistare ya bada umarni a tsare ‘dan takaran LP. Alkali ta saurari zargin da ake yi wa Linus Okorie, ta kuma bada umarnin a tsare ‘dan takaran a kurkuku.
Yayin da ake yakin neman zabe sai aka ji an yi Garkuwa da Tsohon ‘Dan Majalisar Tarayya da Wani ‘Dan Takaran Sanata na mazabar Kudancin Ebonyi a jam'iyyar LP
Gwamnatin Jihar Ebonyi ta dakatar da Mai martaba Sarkin Isinkwo a jiya. An ji wannan labari ne a wata sanarwa da ta fito daga ofishin Sakataren gwamnatin jiha.
Wasu bayanai da muka samu sun nuna cewa wasu yan bindiga sun harbe shugaban matasan APC na wata gunduma a jihar Ebonyi har lahira, sun sace wasu mutane biyar.
Wasu tsagerun yan ta da zaune tsaye sun babbaka babban dakin ajuya na karamar hukumar Ezza ta arewa a jihar Ebonyi, sun lalata muhimman kayayyaki da takardu.
Gwamnatin Jihar Ebonyi ta ce bidiyon da aka yada da cewa gwamnan Jihar David Umahi, ya saka a zane wasu mazauna jihar ba haka lamarin ya ke ba. A ranar Talata,
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya yi ikirarin cewa a halin yanzun an gama rusa jam'iyyar PDP, ta mutu murus a jiharsa domin a yanzun ba ita ce ta biyu ba
Rundunar yan sandan jihar Ebonyi ta gurfanar da wani matashi a gaban kotun Majistare na Abakaliki kan zargin aika sakon barazanar ga gwamnan jihar, David Umahi.
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta fatattaki dandazon jama'ar da suka taru a Abakaliki a dandazon mutum miliyan magoya bayan dan takarar shugaban kasan Obi.
Jihar Ebonyi
Samu kari