Jihar Ebonyi
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar Sanata mai wakiltar mazaɓar Ebonyi ta kudu wanda aka canza kuma magoya bayan APC sun fito.
Hukumar zabe ta jihar Ebonyi ta bayyana 'yan takarar APC a matsayin wadanda suka yi nasarar kashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomin jihar da aka yi.
Augustine Umahi ya ki karbar mukamin da aka bashi a matsayin sakatare na Hukumar Rarraba Kudaden Kudaden Shiga da Kasafin Kudi, RMAFC. Shugaba Muhammadu Buhari
Mataimakin gwamnan Jihar Ebonyi, Kelechi Igwe, ya ce ba ya shirin ficewa daga jam'iyyar APC zuwa Labour Party. Hadiminsa, Monday Uzor, ne ya bayyana hakan cikin
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da basaraken al’ummar Isuokoma mai cin gashin kansa a karamar hukumar Onicha ta jihar Ebonyi, Eze Ambrose Ogbu, inji rahoto.
Gwamnan jam'iyyar APC mai ci ya fatattaki wani kwashinansa bisa kin yin ayyukan da suka rataya a wuyansa. Ya bayyana haka ne a cikin wata sanarwar da aka fitar.
‘Yan Kungiyar Association of Ebonyi Indigenes Socio-Cultural in Diaspora sun yi wa David Umahi martani cewa babu wanda ya isa ya kakaba masu Bola Tinubu da APC.
Gwamna Dave Umahi ya bukaci al’ummar jihar Ebonyi da su karbi katinsu na zabe sannan su zabi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Tinubu ba Peter Obi ba.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da madaukin hotun gidan gwamnatin jihar Ebonyi, Mista Uchenna Nwube a hanyar Okigwe-Aba-Enugu.
Jihar Ebonyi
Samu kari