Jam'iyyar APC
Alhaji Aliyu Lawal Saulawa, jagoran kungiyar Bola Ahmed Tinubu (BAT) na kasa a ranar Litinin, 27 ga watan Satumba ya sanar da yin murabus daga mukamin nasa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma babban jigon jam'iyyar PDP, Sule Lamiɗo, ya caccaki manyam jam'iyyun siyasar ƙasar nan, yace Najeriya ba zata taba cigaba ba.
Gwamnan jihar Filato kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar APC, Simon Lalong, ya bayyana cewa jam'iyyarsa ta fara shirye-shiryen karbar wasu gwamnonin adawa PDP
Sanata Steven Odey na jam'iyyar PDP, tare da ɗaruruwan magoya bayansa, sun fice daga babbar jam'iyyar hamayya PDP, sun koma APC mai mulki a jihar Cross Rivers.
Tun bayan kammala zaɓen kananan hukumomi a jihar Kaduna, akwai wasu yankunan da ba'a sanar da sakamakon su ba sam, PDP ta lashe zaɓen karamar hukumar Kajuru.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Gombe, tare da wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar APC a Gombe, sun fice daga jam'iyya mai mulki, sun koma jam'iyyar hamayya PDP.
Salihu Tanko Yakasai, tsohon hadimin gwamnan jihar Kano, Ganduje, ya ce ya kamata tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a 2023 ya koma kudu maso yamma.
Daraktan kungiyar kare hakkin Musulmi, Ishaq Akintola, ya mayar da martani kan sauya shekar Femi Fani-Kayode daga jam’iyyar adawa zuwa jam’iyyar APC mai mulki.
Fadar shugaban kasa ta fitar da sabuwar sanarwar da ke cewa, shugaba Buhari a karan kansa ya yafewa Femi Fani-Kayode duk da irin barnar da ya yiwa shugaban.
Jam'iyyar APC
Samu kari