Daurin Aure
Wani bidiyo da ya dinga yawo a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda wata budurwa ta zage tana rokon Hausawa akan a taimaka a nema mata mijin aure na gari amma fa mai kudu. Buduruwar da ta dauki bidiyon ba ta bayyana sunanta ba...
A mafi yawan kabilun nahiyar Afrika, ana dora wa kan mahaifiya alhakin fadakar wa da nasiha ga budurwar da zata yi aure. A mafi yawancin lokuta, kanwar mahaifiya ce ke shirya budurwa domin ta fuskanci kalubalen da ke cikin zaman
Ina kwance a kan gado ranar da kanin mijina ya zo gidan da muke haya. Na dauka mijina ne, saboda ya shigo a daidai lokacin da mijina ya saba dawowa gida, karfe 9 xuwa 10 na dare, domin yin mu'amalar aure da ni. Sai bayan da ya ga
An gano cewa mutanen da suka yi hatsarin na kan hanyarsu ta dawowa Zaria bayan sun halarci wani daurin aure a Funtuwa. Abdullahi Danladi Ibrahim, kakakin hukumar kiyaye hadura na ofishin shiyyar yankin da hatsarin ya faru, ya tabb
Kimanin mutane shida ne suka mutu, yayin da 14 suka jikkata, bayan wani dan kunar bakin wake ya kai wani mummunan hari kan wasu mutane masu taron biki a garin Nangarhar dake kasar Afghanistan...
Wannan al'ada ta fi karfi a yammacin kasar Tanzania. Al'ada ce ta gargajiya ta auren jinsi guda. Ma'auratan kan kwanta a gado daya, su yi rayuwa tare da yin dukkan wani abu da ma'aurata ke yi amma banda mu'amalar da ta shafi saduw
Rahotanni sun bayyana cewa Lulu ta yi korafin cewa ta na fama da ciwon kai a ranar Juma'a yayin gudanar shagalin bikin al'ada na aurensu. Ta rasu 'yan sa'a'o'i kadan bayan an garzaya da ita asibiti. Da ya ke tabbatar da faruwar la
Soyayyarsu ta kullu ne bayan sun sake haduwa a karo na biyu bayan wasu shekaru masu yawa. Duk tsawon wannan lokacin babu wanda ya yi aure a tsakaninsu, hakan ne ma ya sa suka yanke shawarar bawa juna dama har so ya kullu a tsakani
Wata budurwa ta koka a shafin sada zumunta na Twitter bayan saurayin da take soyayya da shi na tsawon shekaru 6 ya fara shirye-shiryen auren wata budurwar ba tare da saninta ba. Budurwar mai suna Khadija Abdullahi ta bayyana...
Daurin Aure
Samu kari