Daurin Aure
A labarin nan, za ku ji cewa wata matashiya a Kano, Zainab Ishaq Muhammad ta bayyana yadda ta samu mutumin kirki, kuma mijin aure a shafin Facebook.
Jarumar Nollywood, Abiola Adebayo ta ce ta rabu da mijinta tun Afrilun 2024, amma suna tarayya wajen kula da ɗansu bayan shekaru biyu haihuwar ɗan.
A mafi yawan lokuta idan jaruman Kannywood suka yi aure a tsakaninsu, akan samu martani kala daban-dabana daga mutane musamman ƴan Arewacin Najeriya.
Uwar gida, Zaliha Shuaibu ta amsa laifin kashe jaririn kishiyarta a Kaduna, ta ce Lawal Muhammad, ƙanin mijinta, ne ya ba ta gubar da ta kashe yaron da ita.
Gobara ta lalata gidan amarya da wasu gidaje shida a Zamfara. An ce motocin kashe gobara sun samu matsala, lamarin da ya jawo wutar ta babbake dakin amaryar.
Matashi Mustapha PK, mai shekaru 25, ya auri Anty Samira mai shekaru 39, inda suka bayyana cewa soyayya tsantsa ce ta hada su ba kwadayi ba ko wani abu na daban.
Wasu matan aure biyu sun gamu da kaddara mara kyau bayan sun kwankwaɗi maganin ƙara sha'awa domik yin gogayya da sabuwar amaryar mijinsu a Abuja.
Rahotanni da bidiyo sun nuna yadda aka samu ƙaramik rikici a wurin taron murna da ɗaura auren ɗiyar gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda har aka fasa gilashi.
'Yan sanda sun kama wani ango da abokansa a jihar Jigawa bayan mutuwar wata amarya. Ana zargin sun tilasta amaryar ta yi huldar aure da angon har ta mutu.
Daurin Aure
Samu kari