Daurin Aure
Majalisar dokokin jihar Osun ta fara yunkurin kawo gyaran da zai dokantar da auren musulmi da ƴan addinin gargajiya, kudurin dokar ya kai karatu na 2.
Wani ango, Kelvin Izekor ya kashe matarsa mai suna Success a Edo, bayan ya sare ta da adda. ’Yan sanda sun cafke shi shi, kuma yanzu yana gidan yari ana bincike.
Al'ummar garin Bato da ke yankin ƙaramar hukumar Tafawa Balewa a Baushi sun shiga tashin hankali da ango da yayar amarya suka rasu kafin ɗaura aure.
Manyan 'yan siyasa ciki har da Sanatoci, tsofaffin gwamnoni da shugaban APC na kasa sun halarci daurin auren Sanata Kawu Sumaila a jihar Kano a ranar Jumu'a.
Gwamnatin jihar Kebbi ta fara rabon kayayyakin aure ga ma’aurata 300 a shirin "Auren Gata," domin rage musu nauyin aure da karfafa gwiwar matasa.
Rabaran Bulus Yohanna ya gudanar da babban bikin aurar da masoya 21 a cocin St. Mark da ke jihar Neja, yana mai jaddada muhimmancin aure na doka da ka'idar coci.
An daura auren Gimbiya Amina, diyar Sarkin Kano, da Muhammad Ma’aji a Kano, cikin biki mai kayatarwa da ya samu halartar manyan baki da ‘yan uwa.
Gwamnatoci sun kawo tsarin yi wa matasa auren gata domin saukaka musu. Jihar Kano ta sanar da shirinta na gudanar da auren gata a cikin shekarar 2025.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an gano mawaki, Innocent Idibia da masoyiyarsa yar majalisar Edo, Natasha Osawaru duk da gargadin mahaifiyarsa kan lamarin.
Daurin Aure
Samu kari