Dandalin Kannywood
Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan mata na masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi ya
Fitacciyar jarumar wasannin Hausa na masana'antar Kannywood din nan mai suna Hauwa'u Abubakar wadda aka fi sani da Hauwa Waraka ta bayyana cewa ba fa dukan su n
Jarumar Hauwa tayi wannan tayin ne a cikin wataa fira da tayi da majiyar mu ta BBC Hausa inda suka ruwaito ta tana cewa idan ma wakilin na majiyar ta su zai aur
NAIJ.com ta samu dai cewa jarumar da ta bayyana cewa yanzu haka ta fito a fina-finai akalla 20 ta kuma ce harkar fim itace ta koya mata hakuri, zama da mutane,
NAIJ.com ta samu kuma cewa daga baya ne sai mawakin ya kuma dawo jihar Kano inda ya kammala karatun sa na Difloma akan harkar mulki da kuma a fannin na'ura mai
NAIJ.com ta samu cewa musabbabin abun da ya hada su dai kamar yadda ake ta rade-rade ba zai wuce harka ta kudi ba da aka ruwaito cewa wai sun samo a wajen wani
Shahararriyar yar wasan Hausa din nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa ita ba zata auri dan fim ba ko wanene don ta
Jarumar Kannwood, Jamila Umar Nagudu ta bayyana cewa ita cikakkiyar Yar tasha ce kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba.
Jarumar nan ta masana'antar Kannywood wadda kan fito a matsayin uwa a fina-finai da dama watau Hadizan Saima ta bayyana dalilin ta da ya sa ya zuwa yanzu bata m
Dandalin Kannywood
Samu kari