Dandalin Kannywood
Nafisa Abdillahi ta bayyana dalilin da yasa bata fitowa a yanzu a cikin fina-finan Nollywood inda ta bayyana cewa tayi hakan ne domin ta kare mutuncin ta.
Hafsa Idris, ta ce ta dauki tsawon watanni shida tana bitar labarin fim din “Barauniya” shi ya sa ta taka rawar gani sosai a fim din kamar gogaggun barayi.
Shahararren jarumin nan da ya yi fice a harkar fim din barkwanci, kuma daraktan shirya fina-finai, Musa wato Mai sanaá ya shirya wani fim mai suna “Masu”.
Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ta fito fili ta sanarwa duniya sirri da burin cikin ranta, wanda ya yi daidai da ra’ayinta. Jarumar ta bayyana cewa karatu ke gabanta
Fitacciyar jaruma ‘yar wasan Hausa mai suna Saratu Gidado da aka fi sani da Daso ta nemi yafiyar masarautar Kano a bisa rike tagwayen masu da ta yi a cikin fim.
Adam Zango yace an taba hana shi aure don ana zargin yana luwadi. A baya dai ya dauki Qur'ani ya rantse kan cewa shi baya wannan sabga, sharri ne ake yi masa
Bugu da kari, domin ya tabbatar da burinsa a rayuwa tare da yi ma kansa shiri mai kwari, A Zango ya dauki hayar wani Malamin gida, wanda ke yi masa bitan karatu
A shekarar 1974 ne aka haifi Ali Nuhu, kimanin shekaru 43 da suka gabata kenan a garin Maidguri ta jihar Borno, Ali Nuhu ya fara harkan fina finai ne a 1993.
☆SANI SADIQ☆ ya kasance shaharen dan wasan fim din Hausa, daya daga cikin jaruman da ake damawa da su a harkar fim din Hausa. An haife shi a unguwar Gangare, karamar hukumar Arewacin Jos (Jos North) dake jihar Plateau a ranar 2
Dandalin Kannywood
Samu kari