Ni cikakkiyar yar tasha ce – Inji Jamila Nagudu
- Jamila Nagudu ta baana cewa ta cikakkiar yar tasha ce
- A cewarta da namiji ya yaudareta gwara ya mutu
- Ta bayyana hakan ne a cikin shirim fim din duduwa
Fitacciyar jarumar kannwood wacce ta shahara a bangaren barkonci, soyayya, da ban tausayi wato Jamila Nagudu tace ita cikakkiyar Yar tasha ce kuma bazata ragawa duk wani namijin da yayi yunkurin cin mutuncinta ba.
Jarumar ta kara dacewa da saurayi ya yaudareta gwara ya mutu.
Jamila nagudu ta bayyana haka ne a wani shiri mai suna duduwa inda ta fito a matsayin makaryaciya a wannan fim din.
KU KARANTA KUMA: An kama wata mata mai kutse gidan jama’a, kalli hukuncin da matasa suka zartar mata (Hotuna/bidiyo)
ko kuna ganin yakamata tayi wannan ikirarin duk da cewa a shirin film ne?
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng